Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Kamar yadda aka shiga lokain damuna, akan samu yawaitar ambaliyar ruwa a wasu sassa da dama na Najeriya don haka muka kawo wasu dabarun tsirar da kai a yanayin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga mambobin jam’iyyar All Progressive Congress (APC) da su yafi juna sannan su janye kararrakin da suka shigar kotu.
Mutane shida ciki harda jami'in dan sanda guda sun rasa ransu sakamakon harin da wasu yan bindiga suka kai kauyuka biyu na karamar hukumar Danmusa a Katsina.
Wani mutumin kasar Tanzaniya da ke aikin hakar ma’adinai ya zama miloniya a farat daya bayan ya siyar da wasu manyan duwatsu biyu wanda sune mafi girma a kasar.
Jam'iyyar All Progressives Congress za ta gudanar da babban taronta na kasa a yau Alhamis, 25 ga watan Yuni, daga cikin wadanda za su hallara harda Buhari.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta sanya ranar 29 ga watan Yuni domin zartar da hukunci a kan kisan wasu 'yan shi'a uku da ake zargin jami'an 'yan sanda.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta ce babu mamaki jam'iyyar APC ba za fito takara ba a zaben gwamnonin da za a yi a jihar Ondo a watan Oktoba mai zuwa.
Sabon baraka ya kunno kai a jam'iyyar APC reshen Ekiti kan yunkurin tsige hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan harkokin siyasa, Sanata Babafemi Ojudu.
Babban takarar neman tikitin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamnan jihar Edo, Kenneth Imansuagbon, ya ce bai karbi kudi daga wajen Obaseki ba
Aisha Musa
Samu kari