Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Bayan soke aikin hajjin bana da Saudiyya ta yi sakamakon coronavirus Gwamnatin jihar Sokoto karkashin jagorancin Tambuwal ta ce a mayarwa da maniyyata kudinsu.
Rundunar sojojin Najeriya karkashin jagorancin Tukur Buratai ya ta kafa babban sansanin sojoji a jihar Katsina a kokarinta na magance matsalar tsaro a yankin.
Shugabannin majalisar dokokin tarayya da shugaban kasa Muhammadu Buhari sun kammala yarjejeniyar tsayar da karin kudin wutar lantarki da zai fara a watan Yuli.
Jam'iyyar All Progressives Congress na kokarin hada kan 'ya'yanta a fadin kasar domin ta yi nasara kan jam'iyyar Peoples Democratic Party a zabukan Ondo da Edo.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jadadda kokarin da gwamnatinsa ke yi domin inganta rayuwar al'umma da fitar da mutum miliyan 100 daga kangin talauci a kasar.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa kasar nan na cikin mawuyacin hali na rashin ci gaba sannan kuma cewa akwai bukatar a gyara alkiblar tattalin arzikinta.
A yayinda ake ci gaba da samun bullar annobar coronavirus a duniya baki daya, mun zakulo maku wasu gwamnonin Najeriya biyar da cutar ta haraba, wasu sun warke.
Yan majalisar dokokin Kano da aka dakatar sun koma majalisar bayan hukuncin babbar kotun tarayya da ke jihar wacce ta bada umarnin mayar da su bakin aikinsu.
Sarkin Benin, Oba Ewuare II ya nesanta kansa daga bidiyon zagin shugaba Muhammadu Buhari, Adams Oshiomhole da Kaftin Hosa Okunbor da ke yawo a shafukan zumunta.
Aisha Musa
Samu kari