Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kotu ta yanke wa Air Vice Marshal Alkali Mohammadu Mamu, hukuncin daurin shekaru biyu a gidan gyaran hali a kan zargin rashawar da hukumar EFCC ta yi masa.
Sanata Muhammad Junaid ya yi martani kan rashin tsaro da ya addabi kasar, ya ce ci gaba da barin shugabannin tsaro a matsayinsu babban kalubale ne ga kasar.
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan labarai, Alhaji Lai Mohammed ta kalubalanci duk wanda ke ganin yaki da rashawa a matsayin wasa da ya tabo ta ya ga hukunci.
An kama wani ma’aikacin banki mai suna Hussaini Sahabi, bisa zargin yi wa yaro mai shekaru 10 luwadi a jihar Kebbi, tuni kotu ta tura shi gidan gyaran halayya.
Hukumar tsaro na farin kaya wato DSS, ta gano wani kulli da wasu manyan kasar ke yi na kawo hargitsi a tsakanin al'umma ta hanyar yin kalaman tunzura jama'a.
Allah ya yi wa shugabanta na jihar Abia, Johnson Onuigbo rasuwa, a daren ranar Litinin, 27 ga watan Yuli, bayan ya yi fama da 'yar gajeriyar rashin lafiya.
An kama wata tsohuwa 'yar shekara 60, Aisha cikin masu fashi, kuma ta kasance uwa ga biyu daga cikin 'yan fashin masu suna Ibrahim Isyaku da Ahmadu Isyaku.
Shugaban kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP, Sanata Walid Jubrin ya bayyana cewa babu mamaki Dogara na hararar kujerar shugaban kasa ne shiyasa ya koma APC.
Gwamnatin jihar Kano karkashin Abdullahi Ganduje, ta mika wata bukata a gaban majalisar dokokin jihar inda ta nemi a gyara dokokin masarautar jihar na 2019.
Aisha Musa
Samu kari