Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Masarautar Shinkafi da ke jihar Zamfara ta ce ba gudu ba ja da baya, cewa ba za ta iya janye sarautar da ta bai wa tsohon ministan sufuri, Femi Fani-Kayode ba.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta sanar da fara binike a cikin lamarin matashin da ya soke kansa da wuka saboda budurwarsa ta bar shi zuwa wajen wani daban.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya fara rabon raguna da shanu a matsayin tallafin babbar sallah ga jama'a daban-daban na fadin jihar don rage masu nauyi.
Yayinda ake ci gaba da yaki da cutar corona, gwamnatin tarayya ta amince filayen tashi da saukar jiragen sama 14 su koma aiki a ranar Juma’a, 24 ga watan Yuli.
A yayinda ake shirye-shiryen shiga satin sallah, masarautar jihar Katsina ta soke shagululan babbar sallah sakamakon hare-haren 'yan bindiga da annobar korona.
Rikici ya barke tsakanin wata kungiyar ‘yan iska da 'yan kasuwar hausawa a ranar Asabar a jihar Osun, lamarin da ya haddasa zubar jini, yan sanda sun daidaita.
'Yan bindiga sun sake kai hari kan al’umman Zipkak da ke karamar hukumar Jama’a na jihar Kaduna inda suka kashe mutum tara duk da dokar kullen da aka saka.
Tsohon shugaban kwamitin shugaban kasa a kan yaki da cin hanci da rashawa (PACAC), Farfesa Itse Sagay ya caccaki batun dawowar Yakubu Dogara jam'iyyar APC.
Ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana binciken dakataccen shugaban EFCC, Ibrahim Magu da ake yi a matsayin nasarar gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari.
Aisha Musa
Samu kari