Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta tura karin jami'ai zuwa kananan hukumomin Kajuru, Zango-Kataf, Kaura, Kauru, da Jemaa don kwantar da tarzoma a yankunan.
Tabbass idan kyau ake nema idan aka zo yankin arewain Najeriya an gama zance, tabbacin hakan na tattare a kyawawan hotunan wadannan tsala-tsalan 'yan mata.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya yi zafafan kalamai a kan yaki da ta'addanci a arewa maso gabas, ya ce akwai masu hana cimma nasara a lamarin.
Sanata Ali Ndume, ya nuna goyon bayansa ga mika ragamar shugabancin kasar ga yankin kudancin kasar a 2023 bayan kammala mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ta tsinci dami a akala yayinda tsohon shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Cif Barnabas Gemade ya dawo cikinta.
Ayayinda zaben gwamnan jihar Edo ke sake gabatowa, Godwin Obaseki ya hadu da babban cikas inda 'yan uwansa su biyu suka koma bayan abokin adawarsa, Ize-Iyamu.
Shehun Borno, Alhaji Abubakar Ibn Umar Elkanemi, ya koka a kan yadda lamarin tsaro ya kara tabarbarewa a jihar bayan harin da aka kai wa motocin Gwamna Zulum.
Kungiyar kamfen din jam'iyyar APC a jihar Edo karkashin jagorancin Gwamna Ganduje, ta jadadda jajircewarta domin ganin nasarar dan takararta a zaben gwamna.
Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda a jihar Kano, ta yi wa jami’an rundunar su 252 karin girm, ta bukaci da su nuna kwarewa tare da sauke nauyin dake wuyansu.
Aisha Musa
Samu kari