Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Ibrahim Abdullahi Gobir mai wakiltan yankin Sokoto ta gabas a majalisar dattawa ya bukaci gwamnatin tarayya da ta binciki sarakunan gargajiya a matsalar tsaro.
Allah ya yi wa daya daga cikin manyan Alkalan babbar kotun tarayya da ke Abuja, Mai shari'a Jude Okeke, bayan ya yi dan gajeren rashin lafiya a asibitin kasa.
Bayan hauhawan matsalar rashin tsaro da ya addabi kasar musamman yankin arewacin kasar, shugaban kasa Buhari, Osinbajo da shugabannnin tsaro sun shiga labule.
Yayinda zaben jihar Edo ke kara gabatowa, Gwamna Godwin Obaseki na jihar ya sha alwashin nuna tashin hankali ga duk dan adawan da ya yi kokarin tayar da rikici.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika wa iyalan Marigayi Mallam Isma'ila Isa Funtua da wasika, inda ya jinjina wa gudunmawar da aminin nasa ya ba Najeriya.
Tsohon manajan daraktan kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC), Dr Joseph Thlama Dawha ya rasu a daren ranar Litinin bayan fama da 'yar gajeriyar rashin lafiya.
Bayan sauya shekar da Yakubu Dogara ya yi zuwa APC, jam’iyyar mai mulki ta fara zawarcin tsoffin ‘ya’yanta da suka sauya sheka zuwa babbar jam’iyyar adawa.
Tayo Amusan, shahararren da kasuwa kuma biloniya shine wanda ake sanya ran zai mallaki kamfanin manyan shagunan siyayya wato Shoprite idan aka tashi siyarwa.
Yayinda ake tsaka da fama da annobar korona, wata kungiya mai zaman kanta BudgIT ta nuna damuwa kan kashe-kashen kudi da hukumar NDCD ke yi a baya-bayan nan.
Aisha Musa
Samu kari