Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Jam'iyyar PDP a jihar Edo ta bayyana cewa babban jigon APC, Bola Tinubu ya fusata da Gwamna Godwin Obaseki saboda ya ki zama dan abi yarima a sha kidan APC.
Tsohon Sanata mai wakiltan mazabar jihar Ogun ta gabas kuma tsohon dan takaran kujerar gwamnan jihar, Buruji Kashamu, ya mutu a ranar Asabar, 8 ga watan Agusta.
Ooni na Ife, Adeyeye Enitan Ogunwusi, ya nada Bello Bala Shagari, jikan tsohon shugaban kasa a matsayin manajan daraktan kungiyar RAYLF-AFRICARAYLF-AFRICA.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi ya yi watsi da bukatar a sallami shugabannin tsaro, ya bayar da shawarar cewa a yi musu karin kudi domin tsaurara tsaron.
Kotun Kaduna za ta saurari shari'ar da lauyan shugaban kungiyar Shi'a, Sheikh Ibrahim Zakzaky ya shigar, inda ya nemi a kori shari'arsa da gwamnati ta shigar.
A yanzu haka mun samu labarin cewa fusatattun matasa na gudanar da zanga-zanga a karamar hukumar Dutsinma da ke jihar Katsina saboda hauhawan rashin tsaro.
Babbar jam'iyyar adawar kasar ta Peoples Democratic Party (PDP) ta zargi gwamnatin APC da tura jami'an tsaro zuwa majalisar dokokin Edo saboda shaharar Obaseki.
Yayinda ake gab da shiga watan zaben gwamna a jihar Edo, iyalan Obaseki wato makusantan Gwamna Godwin Obaseki sun karyata goyon bayan Ize-Iyamu na am'iyyar APC.
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar ya bukaci shugabanni da s dunga jin shawara cewa daukar shawarwari kan sa a gyara kura-kurai a koda yaushe.
Aisha Musa
Samu kari