Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Idan ajali ya yi kira dole sai an amsa, hakan ta kasance da wani ango da ke tuki zuwa gida bayan cire kudi, inda ya yi hatsarin mota ya rasu a jihar Delta.
Tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya jadadda cewar jama’ar Kasar na da damar sauya gwamnati a hannunsu, amma suna iya zama wawaye idan suka bi farfaganda.
Ministan shari'a kuma Atoni janar na tarayya, Abubakar Malami ya rubuta wasika zuwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari domin ya wanke kansa daga zargin rashawa.
Sakamakon sauya sheka da tsohon kakakin majalisa, Yakubu Dogara ya yi, jam'iyyar PDP ta nemi kakakin majalisar wakilai, Femi da ya sanya kujerarsa a kasuwa.
Mataimakin gwamnan jihar Ondo, Ajayi Agboola ya sake sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar Zenith Labour Party (ZPL) domin neman kujerar gwamna a zabe.
Tun bayan sauya shekar tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, daga PDP zuwa APC kallo ya koma sama domin ganin abunda zai biyo baya a majalisar kasar.
Tsohuwar ministar man fetur, Diezani Alison-Madueke, ta koka kan yadda tarbiya ke kara tabarbarewa a kasar, tace 'yan damfarar yanar gizo sun zama abun duba.
Shakka babu tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo na da karfin mulki a siyasar kasar, kuma ya kan yiwa duk wani da ke adawa dashi ritaya daga harkar siyasa.
Waiwaye adon tafiya, a shekarar 2015, tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya taba jinjinawa marigayi Buruji Kashamu a kan ayyukan alkhairinsa kafin su bata.
Aisha Musa
Samu kari