Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Hausawan karamar hukumar Chikun na jihar Kaduna sun nemi gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da ya samar musu da masarauta domin suma su ci gashin kansu.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta bai wa jama'ar kasar damar daukar makamai a yayinda ake tsaka da fama da rashin tsaro.
Jami'an yan sanda a jihar Taraba sun cafke wani tsohon najadu da ya saci yarinya yar shekara 11 inda yake lalata da ita da kuma bayar da ita haya ga wasu mazan.
An yi jana'izar Amina Isah Gachi, tsohuwar kwamishinar jihar Katsina da ta rasu bayan an yi mata aikin zuciya a jihar Lagas. Ta rasu ta bar mijinta da yara.
Zanga-zangar batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammadu da Musulmi suka gudanar ya yi sanadiyar mutuwar wasu mutum uku tare da jikkata da dama a kasar Indiya.
Bayan samun bayani game da yunkurin shigowa yankin arewa maso yammacin Najeriya da kungiyar Al-Qaeda ke son yi, an bukaci hukumomin tsaro su zama cikin shiri.
Shugabannin mabiya akidar katolika sun zargi gwamanatin tarayya da rashin cika alkawaran da ta daukarwa al’umman kasar na tsaro, yaki da rashawa da sauransu.
Wani magidanci ya ce zai maka uwargidarsa a gaban kotu saboda leken asiri da ta kwashe tsawon lokaci tana yi masa ta manhajar sadarwar WhatsAPP a Saudiyya.
Shehu Sani ya shawarci Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya zauna tare da tattaunawa da shugabannin Kaduna ta kudu saboda a kawo karshen zubar jini a yankin.
Aisha Musa
Samu kari