Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Mazauna babbar birnin tarayya Abuja, sun koka a kan yadda masu garkuwa suka addabe su a unguwanni Menreng, Winning Clause, Canaan, Dabo Lias da kuma Kingstown.
Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun kai hari Mashio da ke karamar hukumar Fune sannan suka fara harbi ba kakkautawa, sun sace hakimin kauyen da dansa.
Wani mai aikin leburanci ya shiga hannun hukumar yaki da safarar mutane ta kasa (NAPTIP) bisa zargin aikata luwadi da wasu kananan yara su 12 a jihar Sokoto.
Wani kwararren likita ya ce akwai yiwuwar cewa yawan tafiye-tafiye da sauran mutanen nahiyoyi ke yi ya sa cutar ta fi tsanani a nahiyarsu fiye da ta Afrika.
Daya daga cikin sarakunan gargajiya 12 da Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano ya dakatar kan ziyartar shugaban kasa Muhammadu Buhari a Abuja ya nemi afuwa.
An matsa wa Gwamna Abdullahi Umar Ganduje lamba a kan ya sanya hannu kan hukuncin kisa da aka yanke wa mawakin da ya yi batanci ga Annabi Muhammadu a Kano.
Gwamna Aminu Masari ya bukaci jama’a da su daura laifin rashin tsaro a kan shugabannin tsaro amma ba wai a kan shugaba Muhammadu Buhari ba don ya yi kokari.
Wani matashin dan kasuwa mai suna Ebenezer wanda ke siyar da kwakwa ya bayyana yadda kasuwancin nasa ya sauya shi harma ya mallaki ababen more rayuwa a Accra.
Dakarun sojojin Najeriya na ci gaba da samun babban nasara a kan 'yan ta'addan daji da suka addabi al'umma a yankin arewa maso yammacin kasar, sun ragargaje su.
Aisha Musa
Samu kari