Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Aminu Balele Kurfi, makusancin Mamman Daura ya bayyana cewa ubangidan nasa ya tafi Landan ne domin duba lafiyarsa kamar yadda ya saba yi lokaci zuwa lokaci.
Mahara sun kai farmaki kauyen Ungwar Gankon da Maro da ke karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna, sun halaka mutum goma sha tare da jikkata wasu da dama.
Jam’iyyar Democratic Party (PDP) a Abuja ta yi babban kamu na mambobin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sama da guda dari biyu bayan sun sauya sheka.
Tsohon ministan harkokin noma, Abdu Ogbeh ya roki gwamnatin tarayya da ta kawo agaji ta hanyar dakatar da kashe kashe a kasar domin cewa rayuwa ta yi wahala.
Rahoto da muke samu ya nuna cewa kwamitin duban wata ta kasa karkashin majalisar koli ta harkokin Musulunci, ya ce Juma'a ce 1 ga sabuwar shekarar Musulunci.
Rigima kan naira 500 ya sa wani matashi ya halaka abokinsa a jihar Kano ta hanyar caka masa wuka a kirjinsa kamar yadda rundunar 'yan sandan jihar ta tabbatar.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bada hutun aiki a ranar Alhamis, 20 ga watan Agusta, domin murnar shigowar sabuwar shekarar addinin musulunci.
Fastocin kamfen din gwamnan Ekiti, Dr Kayode Fayemi, na neman takarar kujerar shugaban kasa a zaben 2023 karkashin jam'iyyar APC ya karade soshiyal midiya.
Rundunar sojojin Najeriya ta sanar da cewar dakarunta sun yi kasa-kasa da mambobi da shugabannin kungiyar ISWAP a yankin Bukar Meram da Dole da ke jihar Borno.
Aisha Musa
Samu kari