Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Majalisar shari’ar musulunci ta bukaci gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje da ya gaggauta sa hannu domin rataye mawakin da ya yi batanci ga Annabi Muhammad.
Shugaban marasa rinjaye a majalisar wakilai, ya yi watsi da gurbin mutum talatin-talatn da aka ba kowannesu yayinda gwamnati za ta dauki ma'aikata 774,000.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar ceto mata da dan marigayi dan majalisa mai wakiltar mazabar Dass a jihar Bauchi, Musa Mante wanda 'yan bindiga suka kashe.
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Ahmad El-Rufai tana kokarin sanya kamarar CCTV da jirage mara matuka domin shawo kan matsalar tsaro a jihar.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya yi kira ga gwamnatocin kasar da su dauki matakin shawo kan rashin tsaro da ya addabi kasar ko a shiga matsala.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi 'yan siyasar Najeriya a zaben gwamnan jihar Edo da ke zuwa da su kiyaye duk wani abu da zai sa ayi tashin hankali.
Tsohon shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Adams Oshiomhole ya zargi gwamnonin jam’iyyar da kokarin kai shi kasa ta hanyar makirci.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga sa labule tare da tsohon Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress, Adams Oshiomhole a fadar shugaban kasa, Abuja.
Labari da muke samu ya nuna cewa har yanzu yankunan tafkin Chadi, dajin Sambisa da kuma tsaunikan Mandara, duk a jihar Borno suna karkashin ikon Boko Haram.
Aisha Musa
Samu kari