Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kwararren makashi na ihar Oyo, Sunday Shodipeya bayyana cewa ko bayan da ya tsere daga hannun hukumar yan sanda sai da ya sake kashe wata mata a yankin dai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata, 25 ga watan Agusta, ya yi manyan nade-nade a ma'aikatar labarai da al'adu ciki harda nada shugaban kamfanin NAN.
Kotu ta raba auren shekaru goma sha bakwai har da 'ya'ya hudu bayan mata ta yi karar mijinta inda take zarginsa da yunkurin yin kudi da ita ta hanyar tsafi.
Masarautar jihar Kano ta dakatar da Sabon Gari mallam Ya'u Muhammad sakamakon zarginsa da ake da hannu a wajen sayar da wani yaro dan shekara daya da haihuwa.
Yaron marigayi tsohon shugaban kasa, Umar Musa ‘Yar’adua, ya bayyana mahaifinsa a matsayin mutum mai matukar saukin kai wanda a cikinsu gaba daya babu ya shi.
Jihar Borno na shirin gudanar da zaben kananan hukumomi a watan Nuwamban 2020, hakan na zuwa ne bayan shekaru 13 sakamakon yawan hare-haren ta'addanci a jihar.
Kotu ta rushe auren wani magidanci Dauda Saliman da matarsa Amina bisa zargin cewa matar ta yi kokarin saka masa guba, lamarin ya afku ne a Ibadan, jihar Oyo.
Mutumin na kasar Uganda wanda aka ambata a matsayin Ssalongo Moses Isabirye ya gudu ya bar matarsa da yara bakwai ciki harda jerin tagwaye uku, New Vision tace.
Wani Fasto Adebayo Bamidele, ya roki kotun gargajiya da ke zama a Mapo, da ta raba aurensa na shekaru 17 da matarsa Felicia, saboda tana lalata masa harkoki.
Aisha Musa
Samu kari