Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Hussaini Suleiman Kangiwa a matsayin shugaban hukumar nakassu na kasa tare da sakatare da wasu mambobin hukumar su shida.
Kwararren makashi, Sunday Shodipe ya ce ya samu nasarar guduwa daga hannun yan sanda ne bayan an yi masa izinin zuwa wanka, sai ya faki ido ya yi tserewarsa.
Osagie Ize-Iyamu, dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaben Edo, ya bayyana cewa Adams Oshiomhole ba ubangidansa bane, cewa aiki yake yi masa da jam'iyyarsa.
Dandazon jama'a sun yi turuwa a manyan hanyoyin Kaduna domin yi wa dakatacen Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi maraba da zuwa jihar karo na farko bayan tsige shi.
Shahararren makashi, Sunday Shodipe wanda ya tsere daga hannun 'yan sanda a jihar Oyo ya sake shiga hannu bayan rundunar ta kaddamar da nemansa ruwa a jallo.
Labari da muke samu ya nuna cewar Mallam Mamman Daura ya zanta da shugaban kasa Muhammadu Buhari ta wayar tarho daga inda ya killace kansa a birnin Landan.
Wani jirgin daukar kaya na Majalisar Dinkin Duniya ya yi hatsari bayan ya dauko albashin ma'aikata a kasar Sudan ta Kudu, mutum takwas cikin tara sun mutu.
'Yan Najeriya sun nuna rashin jin dadinsu a kan kira da Aisha Muhammadu Buhari ta yi na neman a inganta asibitocin kasar bayan dawowarta daga jinya a Dubai.
Kungiyar lauyoyi Musulmai na Najeriya ta bukaci kungiyar NBA da ta cire sunayen Olusegun Obasanjo da Nyesom Wike cikin masu jawabi a babban taron ta na kasa.
Aisha Musa
Samu kari