Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Falalu Dorayi, jarumi kuma furodusa na masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ya bayyana marigayiya Fadila Muhammed a matsayin jaruma mai kirki.
Gwamnatin jihar Zamfara ta yanke shawarar samar da hukuncin kisa ga direbobi da ke tukin ganganci a jihar biyo bayan mutuwar wasu magoya bayan gwamnan su 15.
Wani mummunan al'amari ya riski al'umman jihar Ondo, bayan wata babbar mota ta kwace daga hannun direbanta sannan ya daki wasu shaguna, da dama sun rasa ransu.
Hatsarin jirgin ruwa ya yi sanadiyar mutuwar wasu mutane uku a jihar Adamawa, sun nitse ne a hanyarsu ta zuwa bikin birne wani mutum a karamar hukumar Lamurde.
Mataimakin gwamnan jihar Kwara, Kayode Alabi ya warke daga cutar coronavirus makonni uku bayan kamuwa da muguwar cutar, sai dai har yanzu matarsa bata warke ba.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta gargadi hukumomin kasar Ghana a kan hallaya na rashin kyautatawa da take nuna wa al'ummanta a kasarta, cewa ba za ta lamunta ba.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya bayyana cewa yana caccakan rundunar sojin Najeriya ne saboda ya taimaka masu wajen inganta yaki da suke da ta’addanci.
Fitacciyar jarumar Kannywood Fadila Muhammad, ta rasu a daren jiya Juma'a, 28 ga watan Agusta. Manayan jaruman masana'antar sun tabbatar da hakan a shafukansu.
Wata kungiyar Igbo ta bayyana muradinta na son ganin an mika shugabancin kasar ga yankin kudu maso gabas a 2023, domin a cewarta yankin bata taba shugabanci ba.
Aisha Musa
Samu kari