Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rundunar sojin Najeriya ta halaka wasu ‘yan bindiga hudu a yankin Jeka Da Rabi da ke hanyar babbar titin Kaduna-Abuja a jihar Kaduna sannan ta samo makamai.
Yan takarar jam'iyyun Peoples Democratic Party (PDP) da All Progressives Congress (APC), Godwin Obaseki da Osagie Ize-Iyamu sun cimma yarjejeniyar zaman lafiya.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya gana da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a fadar Villa kan matsalolin da ya addabi al'umman jihar.
Mai Mala Buni, shugaban rikon kwarya na APC ya yi umurnin dakatar da Alhaji Sirajo Garba shugaban bangaren Sanata Kabir Marafa na jihar Zamfara daga jam’iyyar.
Gwamnatin tarayya ta yi gagarumin garambawul a hukumar jirgin sama na Najeriya (NCAA), a ranar Laraba, 2 ga watan Satumba, ta kuma kori wasu manyan daraktoci.
Majalisar zartarwa ta kasa (FEC) ta amince da fitar wasu makudan kudade har dala 3.1 domin bunkasa harkokin hukumar kwastam na Najeriya a yau Laraba, 2 ga wata.
Tsohon sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana cewa matsawar rashin yarda ya ci gaba a tsakanin yan kudu toh Arewa za ta ci gaba da mulki.
Gwamna Hope Uzodinma ya bayyana cewa yanzu ya yi wuri da za a fara magana game da dan takarar da za a mika wa shugabancin kasa don Buhari bai sauka ba tukuna.
Wata matar aure a jihar Ogun ta hadu da bacin rana sakamakon gano su da aka yi sun manne da wani abokin ashararancinta suna tsaka da cin amanar mijinta na aure.
Aisha Musa
Samu kari