Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Babban daraktan kwangiloli na hukumar ci gaban Neja Delta (NDDC), Cairo Ojougboh, ya ce zaman lafiya zai y kaura idan aka fitar da sunayen ƴan kwangilar NDDC.
Wani miji da ya kai matarsa kotu domin a raba auransu bisa zargin rashin bin umurninsa ya ce sam shi ya fasa sakin matar tasa bayan Alkali ya raba auran nasu.
Jam'iyyar PDP a jihar Edo ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi amfani da ikonsa wajen ja wa Adams Oshiomhole kunne domin ya daina tada rikici a jihar.
Sanata Shehu Sani, ya shawari shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya nemi taimakon wasu shugabannin arewa wajen kawo karshen rikice-rikice a yankin arewain kasar.
Shugaban cocin Redeemed Christian Church if God (RCCG) Fasto Enoch Adeboye ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a ofishinsa na fadar shugaban kasa a yau.
Rundunar sojin saman Najeriya za ta tura jirgin yaki jihar Edo domin tabbatar da tsaro gabanin zaben gwamna da za a gudanar a ranar 19 ga watan Satumban nan.
Fusatattun matasa sun gudanar da zanga-zanga a yankin Kpakungun da ke Minna, babbar birnin jihar Neja saboda rashin samun isasshen wutar lantarki. a birnin.
Sarkin Oyo Oba Lamidi Olayiwola Adeyemi III ya bayyana cewa matansa ne suka zabi zama dashi bayan ya dauki nauyinsu ta hanyar tura su makaranta su yi karatu.
Tsohon sarkin Kano da aka dakatar, Muhammad Sanusi Lamido II ya karyata rade-radin da ke yawo na cewa yana shirin komawa garin Azare da ke jihar Bauchi da zama.
Aisha Musa
Samu kari