Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata motar tanka dauke da man fetur ta yi kicibis da wata tirela a jihar Neja inda a nan take tirelar ta fadi tare da kamawa da wuta, an yi asarar dukiyoyi.
Kungiyar malaman Najeriya reshen babbar birnin tarayya ta umurci malaman makarantun firamare da kada su koma bakin aiki idan aka bude makarantu saboda albashi.
Yan bindiga a Birnin Gwari sun halaka wani hazikin jami’in sojan sama kuma jami’i mafi hazaka a wani horo na musamman na rundunar sojin sama, Muhammad Auwal.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Anambra sun yi gagarumin nasarar kama wasu matasa biyu da suka kware wajen yi wa mutane fashi da makami a motar haya.
Wani sojan Najeriya ya nuna alhini da bakin ciki a kan mutuwar wasu abokan aikinsa wadanda ya ce Boko Haram sun halaka a garin Maiduguri, babban birnin Borno.
Shugaban kungiyar Malaman Izala na jihar Sokoto, Sheikh Abubakar Usman Mabera ya jadadda cewa duk wani lauya Musulmi da ya tsayawa Aminu Shariff ya kafurta.
Shugaban cocin RCCG, Fasto Enoch Adeboye ya bayyana cewa duk wani mutum da ke tsoron mutuwa alhalin ya fi shekaru 70 a duniya toh lallai ya binciki imaninsa.
FG ta bayyana cewa ta kashe kudi N30,540,563,571.09 na kudaden jama’a da gudunmawar da ta karba domin magance lamarin kororna tsakanin watannin Afrilu da Yuli.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya sha alwashin kawo karshen siyasar tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole a zaben jihar mai zuwa a Satumba.
Aisha Musa
Samu kari