Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar All Progressives Congress sun hade yayinda suke kokarin ganin sun kwato Adamawa daga hannun jam’iyyar PDP mai mulki a jihar.
Duk da barkewar annobar korona wacce ta haddasa koma baya a tattalin arzikin kasashe da dama, wasu sabbin mutane 18 sun samu shiga jerin masu kudin duniya.
A yayinda ake shirye-shiryen zaben gwamnan Edo cikin yan kwanaki masu zuwa, wasu manyan jiga-jigan jam'iyyar PDP a jihar sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Bala James Ngilari, ya sauya sheka daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Kwamishinan yan sandan Borno, Mohammed Ndatsu Aliyu ya yi umurnin hana al'umma gudanar da zanga-zanga a jihar da sunan gangami a kan karin farashin man fetur.
Yan Najeriya da dama sun soki iyalan shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan karya dokar babban bankin Najeriya (CBN) da na hukumar NCDC a wajen bikin Aisha Hanan.
Wani mummunan al’amari ya cika da iyalai yan gida daya su shida inda gini ya rufto musu sannan ya yi ajalinsu a jihar Kebbi. Ruwan sama ne ya haddasa hakan.
Wata kungiyar siyasa mai suna BAT project 23 tana zawarcin babban jigon jam'iyyar APC na kasa, Bola Ahmed Tinubu, cewa ya fito takarar shugaban kasa a 2023.
Bayan yayansa sun yi afuwa ga masu laifi, wata kotun Saudiyya ta soke hukuncin kisa da aka zartar kan wasu mutum biyar da suka kashe dan jarida Jamal Khashoggi.
Aisha Musa
Samu kari