Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
An gudanar da bikin kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi, Hajiya Rashida Yahaya Bello, cikin kasaita a babbar birnin tarayya. Angwayen sune Luqman da Abdulrazaq.
Alhaji Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa ya nuna alhini tare da ta'aziyya ga Sanata Magatakarda Wamakko a kan rashin yarsa da ya yi wajen haihuwa.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta ce bata san ainahin abunda ya haddasa gobara ba a ofishinta na Ondo amma hakan ba zai shafi zaben fab za a yi ba.
Shugaban ma'aikatan shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi tsokaci kan tashin farashin kayan masarufi, ya ce a kara hakuri domin hakan na dan lokaci kadan ne.
Likitocin dabbobi sun yi nasarar ceto rayuwar wani kunkuru da ya kai kusan shekaru 80 a duniya bayan wata mota ta taka shi a yankin Argungu da ke jihar Kebbi.
Wata Uwar gida a jihar Nasarawa ta nemi kotu ta raba aurenta da mijinta bisa zargin cewa baya kallonta da gashi, ta ce ko kashi ya fita daraja a wajen mijinta.
Wani magidanci ya murkushe dan matarsa har lahira a jihar Jigawa, ya yi zargin cewa matar tasa bata nuna masa soyayya da kulawar da ya kamata saboda yaron.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya bayyana kudirinsa na son neman kujerar shugabancin jam'iyyar APC mai mulki na kasa, ya ce san yadda ake yi.
Sabon rikicin shugabanci ya kunno kai a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Jigawa, tuni an kuma dakatar da shugaban jam'iyyar, Habibu Sara.
Aisha Musa
Samu kari