Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, Dr Obadiah Mailafia, ya ce rayuwarsa tana cikin garari tare da hatsari bayan amsa gayyatar hukumar DSS sau 3.
A yayinda aka shiga makon zaben gwamnan jihar Edo, tsohon shugaban APC na kasa, John Oyegun, ya ki nuna goyon bayan Osagie Ize-Iyamu, dan takarar jam’iyyarsa.
Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina, Alhaji Mustapha Inuwa ya ce jihar ta kashe biliyan 4.27 daga watan Yunin shekarar 2015 zuwa Agustan 2020 a kan harkar tsaro.
ShugabaMuhammadu Buhari ya ba Sule James daga Kaduna, Abubakar Ismaila daga Kebbi, Misis Patricia Robert daga Kebbi da kuma Shehu Shinkafi daga Zamfara mukamai.
Wani kasurgumin dan fashi da makami da ake kira Sada a jihar Katsina ya mika wuya rundunar sojoji a sansaninsu da ke Dansadau, ya mika masu makamai na AK 47.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci yan Najeriya da su mayar da hankali wajen cin abincin da aka noma gida su manta da batun bude iyakokin kasar a yanzu.
Tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa, Attahiru Jega ya shawarci shugaban kasa Muhammadu da ya magance matsalar tsaro koda kuwa zai sallami shugabannin tsaro ne.
Babban jigon arewa, Balarabe Musa ya bayyana cewa tun kafin zuwan mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari kasar ta lalace, illa dai kawai abunda ya karu yanzu.
Gwamnatin tarayya ta hannun ministar walwala da jin dadin jama'a ta yi gargadin cewa za a fuskanci ruwan sama kamar da bakin kwarya a wasu jihohin kasar 28.
Aisha Musa
Samu kari