Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan, ya jagoranci wata tawaga zuwa jihar Kaduna domin yin ta’aziyyar marigayi sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris.
Dan majalisar dokokin jihar Kwara mai wakiltan mazabar Gwanabe-Danmi- Adera ta yankin karamar hukumar Kaiama ya jagoranci wata tawagar tsaro zuwa cikin jeji.
Jam’iyyar All Progress Congress (APC) reshen Edo ta yi watsi da rade-radin da ke yawo na cewa ta fatattaki Adams Oshiomhole, tsohon shugaban jam'iyyar na kasa.
Shugabar kotun daukaka kara, Justis Monica Dongban-Menem ta kafa kotun sauraron karar zabe domin duba korafe korafe da zai fito daga zaben gwamnan jihar Edo.
Zababben gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya jaddada cewa ba zai bar jam’iyyar PDP wacce ta bashi damar lashe zabe ba zuwa ta APC wacce ta hana shi takara.
Gwamna Godwin Obaseki ya yi jinjina ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari kan zaben gwamnan Edo, ya bayyana cewa ya yi nasarar lashe zaben ne saboda adalcinsa.
Bayan lashe zabe, Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya sha alwashin ladabtar da tsohon ubangidansa, Adams Oshiomhole idan har ya ci gaba da “sakin zakunansa.”
Kabilar Jawarawa sun kasance yan asalin kasar Indiya wadanda yawansu yan ki kimanin 250 da 400, sun kuma kasance bakaken fata da ke zama a Kudancin Andaman.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Litinin, 21 ga watan Satumba, ya karbi bakuncin Gwamna Mai Mala Buni da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a fadar Villa.
Aisha Musa
Samu kari