Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ba Muhammad Sanusi II, dakataccen kwanaki biyu ya amsa zarge-zargen da ake masa ko su shiga kotu dashi.
Shehin malami Abubakar Gumi ya mika ta’aziyyarsa tare da alhini kan mutuwar Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris, wanda ya rasu a yau Lahadi, 20 ga watan Satumba.
Da yammacin yau Lahadi, 20 ga watan Satumba ne gawar Marigayi Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris ta isa Zaria, inda za a gudanar da jana'izarsa da karfe biyar.
Dan takaitaccen tarihin Godwin Obaseki, wanda ya kasance gwamna kuma dan takarar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben jihar Edo da aka kammala.
Jam'iyyar PDP ta ce ba za ta lamunta ba idan har hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta yi yinkurin bayyana zaben gwamnan Edo a matsayin ba kammalalle ba.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar Edo na kananan hukumomi goma sha shida saura kananan hukumomi biyu suka rage.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party ta yi kashedi ga shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), Mahmood Yakubu, cewa yada ya amsa rokon APC kan zaben Edo.
Gwamna Godwin Obaseki ya nuna rashin jin dadi kan yadda hukumar zabe ke gudanar da zaben gwamnan jihar Edo, ya ce ya shafe sama da awa daya kafin yayi zabe.
Hadimin shugaban kasa Muhamma buhari na musamman a shafukan zumunta na zamani, Bashir Ahmad zai angwance da amaryarsa Naeema a ranar Juma’a 25 ga watan Satumba.
Aisha Musa
Samu kari