Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamna Ganduje ya nada manyan Sakatarori hudu a ma’aikatun gwamnatin Kano, ya bukaci da su kasance masu kwazo da jajircewa yayin sauke nauyin da ya hau kansu.
Masarautar Biu tana ci gaba da karbar gaisuwar caffa ga sabon sarki, Mai Mustapha yayinda ake ci gaba da jimamin rasuwar mahaifinsa da ya dade a karagar mulki.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi fushi sosai a kan rashin karrama sauran sojojin da yan Boko Haram suka kashe tare da kwamandansu, Kanal Dahiru Bako.
A gobe Juma'a, 25 ga watan Satumba, za a daura auren mai ba shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara na musamman a dandalin zumunta, Bashir Ahmad a jihar Katsina.
Wata matashiya yar shekara 15 mai suna Doris, ta shafe fiye da mako guda tana fitar da kukan jini daga idanunta, lamarin da likitoci suka gaza shawo kansa.
Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sanya daya daga cikin jiragen Shugaban kasa, Hawker 4000, mai lamba 5N-FGX/: RC 066 a kasuwa ga masu ra'ayin siya.
Gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, ya sha alwashin cewa babu wanda cutar korona za ta kashe a jiharsa, cewa gwamnatinsa ta dauki matakan da suka dace a kai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna bakin ciki a kan mutuwar mutum 23 wadanda suka rasa rayukansu a ranar Laraba, sakamakon fashewar tankar mai a jihar Kogi.
Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ya yi na’am da nadin Sagir Abdullahi Inde a matsayin sabon Sarkin Musawan Katsina, bayan rasuwar tsohon sarki Usman.
Aisha Musa
Samu kari