Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Yan ta’addan IS sun dauki alhakin sabon harin da aka kai wa tawagar motocin Gwamna Babagana Umara Zulum a jihar Borno, a ranar Lahadi, 27 ga watan Satumba.
Ana zama da tagumi a birnin Zazzau bayan kwanaki takwas da rasuwar tsohon Sarkin Zazzau, Shehu Idris ba tare da an nada wani sabon sarki da zai gaje shi ba.
An sauya sunayen masu neman sarkin Zazzau, a yanzu harda na hannun daman Gwamna Nasir El- Rufai, Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli, cikin wadanda ke neman kujerar.
Yan ta’addan Boko Haram sun sake kaiwa ayarin motocin gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, harin bazata a yankin Monguno-Maiduguri a yau Lahadi, 27 ga Satumba.
Gwamnatin tarayya ta shirya wata ganawa da shugabancin kungiyar da karfe 7:00 na yammacin yau Lahadi, 27 ga watan Satumba, duk a kokarin hana su yajin aiki.
Rundunar tsaro ta tabbatar da cewar jami’an yan sanda 10, sojoji hudu da yan farar hula hudu aka kashe a harin da aka kai wa ayarin motocin gwamnan Borno Zulum.
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana cewa yanzu ya fada cikin littafi na uku na karance-karancen yadda zai nada sabon sarkin Zazzau da wanda zai nada.
Mambobin kwamitin dinke baraka na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun gana da tsohon Shugaban kasa Ibrahim Babangida a gidansa da ke Minna, jihar Neja.
Bashir Ahmad ya bayyana cewa shi da abokansa sun dauki hoto gaban jirgin shugaban kasar ne a lokacin da suka ziyarci wakilan shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Aisha Musa
Samu kari