Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani matashi mai suna Sagir Muhammad ya hadu da ajalinsa a unguwar Sheka da ke karamar hukumar Kumbotso, jihar Kano kan rigima da ya yi da wani saboda budurwa.
Wasu mutane dai basu dauki duniya da zafi ba duk da cewar suna rike da babban matsayi, an gano gwamnan jihar Kwara Abdulrazaq cikin jama'a yana yanke ciyawa.
Rahotanni sun kawo cewa wasu magoya bayan shugaban kasa Muhammaddu Buhari, na duba yiwuwar dawo da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a zaben kasa na 2023.
Ambasada Wali ya ce dole ne abi kundin tsarin mulkin jam’iyyar PDP wanda jama’ar da aka samu a basu damar zabar wadanda suke so ba wai wani ya yi kutse ba.
Ahmed Suleiman Wambai, babban jigon jam'iyyar APC ya bayyana cewa kotu na tsige Godwin Obaseki daga matsayin gwamnan jihar Edo saboda ya take wasu dokoki biyu.
Gwamnatin jihar Kaduna ta soke zaben farko na wanda zai zama sarkin Zazzau, a yanzu haka masu zaben Sarki a masarautar ta Zazzau na kan sabon matakin zabe.
Jaruman masa’antar Kannywood da dama sun wallafa hotunansu da rubuce-rubuce domin raya wannan rana ta cikar Najeriya shekaru 60 da samun yancin kai daga Turawa.
Dan majalisa mai wakiltan mazabar Bosso/Paikoro a majalisar wakilai, Shehu Beji, ya koka a kan yadda yan bindiga suka kusa kutsawa babbar birnin tarayya, Abuja.
Daruruwan masu zanga-zanga sun mamaye unguwannin jihar Lagas domin nuna rashin jin dadinsu a kan manufofin gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, an kama 30.
Aisha Musa
Samu kari