Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Jigawa (SEMA) ta tabbatar da mutuwar mutum 40 yayin dai dubbai suka rasa muhallai da gonakinsu sakamakon ambaliyar ruwa.
Mawakin Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya zama dan siyasa, Malam Ibrahim Sale Yala, ya yi murabus daga mukaminsa na mai ba kakakin majalisar Kaduna shawara.
Allah ya yiwa mukaddashin sakataren ilimi, Alhaji Umaru Marafa rasuwa, a yammacin Litinin, 29 ga watan Satumba, bayan ya yi fama da yar gajeruwar rashin lafiya.
Kwamishinan shari'a na jihar Borno, Kaka Lawan ya bayyana cewa mayakan Boko Haram sun yi amfani da jaki wajen kai wa gwamnan jihar Babagana Umara Zulum hari.
Wata babbar kotu a Kaduna ta yi watsi da bukatar Sheikh Ibrahim Zakzaky, ta umarci a ci gaba da shari’ar da aka kawo gabanta a kan shugaban na mabiya Shi’a.
Gwamna Babagana Zulum ya yi martani bayan hare-hare mabanbanta da Boko Hatam suka kai masa, ya ce zai “kara taka-tsan-tsan” game da yadda yake aiwatar harkoki.
Bayan hutun shekara da ta tafi na tsawon fiye da watanni biyu, Majalisar dattawan Najeriya ta dawo zama a yau Talata, za ta tattauna muhimman batutuwa da dama.
arumin Kannywood, Mustapha Naburaska a karshen makon da ya gabata ya fada a hannun kwamitin tsaftar muhalli da Gwamnatin Kano ta kafa saboda karya dokarta.
Gwamna Nyesome Wike na jihar Ribas, ya kalubalanci ministan sufuri Rotimi Amaechi da ya nuna aiki guda daya da ya yiwa jihar, cewa idan ya nuna shi zai sauka.
Aisha Musa
Samu kari