Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Sanata Kabiru Marafa ya yi watsi da jinkirin Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) wajen gudanar da babban taro na zabar shugabannin jam’iyyar.
Sashin Bodija da ke babban kantin Grandez mallakar uwar gidan tsohon gwamnan jihar Oyo, marigayi Abiola Ajimobi ya kama gobara a yau Lahadi, 8 ga watan Nuwamba.
Wata majiyar tsaro ta bayyana cewa kariya rundunar yan sandan kasa ke son ba jarumar Kannywood, Rahama Sadau shiyasa ta gayyace ta sabanin rade radin da ake yi.
Allah ya yiwa Sheikh Nurain Muhd Sadiq Assudaniy rasuwa, sakamakon hatsarin mota da ya rutsa da shi. Ya kasance gangaran a fagen karatun Al-Qur'ani mai girma.
Jarumar Kannywood Fati Slow-motion ta yi kacakaca da Mansura Isa a kan fallasar da ta yi wa yan matan Kannywood da suka caccaki Rahama Sadau kan shigar da tayi.
Kwamitin bincike da Sufeto Janar na yan sanda ya kafa domin bincike kan barnar da aka yi wa rundunar a zanga-zangar EndSars ya ce an sace bindigogin AK-47 100.
Rundunar yan sandan Katsina ta gurfanar da wasu shu’uman yan bindiga biyu, masu fashi da makami da wani dillalin dalar Amurka na bogi a babbar birnin jihar.
Wata kotun gargajiya da ke Ibadan ta warware auren shekaru bakwai tsakanin Abiola Giwa da mijinta Adebimbe kan dalili na gaza daukar dawainiya, a ranar Juma'a.
Shugaban kwamatin raba daidai na majalisa, Sanata Danjuma La’ah, ya karyata rahoton da ke cewa ya nemi a hana Shugaban kasa Muhammadu Buhari tafiya magani waje.
Aisha Musa
Samu kari