Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Esther Agbaje, Oye Owolewa da kuma Nnamdi Chukwuocha sune yan Najeriya uku da suka yi nasarar lashe kujerun yan majalisar wakilai a kasar Amurka a ranar Laraba.
Jami’an rundunar yan sandan Najeriya ta yi nasarar kama makasan dan majalisar dokokin jihar Bauchi, Musa Baraza, ta kuma kama wadanda suka sace Yayan gwamna.
Gwamnatin tarayya ta bayyana matsayarta cewa ba za ta iya biyan bukatar kungiyar malaman jami’a ta ASUU ba saboda halin da tattalin arzikin kasar ke ciki yanzu.
Wani dan asalin Najeriya Oye Owolewa ya zama dan majalisa mai wakiltar gundumar Columbiya a kasar Amurka bayan ya lashe zabe a karkashin jam’iyyar Democrat.
Jami'an yan Sanda reshen Jihar Katsina sun kashe wani dan fashi yayin wata arangama a kan babban titin Bakori zuwa Kabomo ranar Talata, 3 ga watan Nuwamba.
Soyayya ruwan zuma dadi sannan idan ta baci ta fi madaci, hakan ce ta kasance ga likitan kasar Ghana, bayan bayyanar bidiyonsa yana ta rusa kuka kamar karamin.
Yanzu haka Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari na jagorantar taron majalisar zartarwa ta kasa, ta yanar gizo karo na 22 a yau Laraba, 4 ga Nuwamba, 2020.
Sanata Shehu Sani ya yi wa gwamnatin Muhammadu Buhari wankin babban bargo, ya ce bashin da take shirin rantowa a Brazil tamkar Musa ne ke nema wajen Neymar.
Gwamnatin tarayya a wata sanarwa da kwamitinta kan annobar korona ya fitar, ta sanar cewa za a samu hauhawan wadanda za su kamu da cutar a nan da makonni 2.
Aisha Musa
Samu kari