Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Dogarin gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya yanke jiki ya fadi a yayin bikin rantsar da gwamnan a karo na biyu a filin wasa na Samuel Ogbemudia da ke jihar.
Hukumar yan sanda ta jihar Lagas ta kama Segun Titilayo, na garin Otolu, karamar hukumar Lekki kan zargin kashe budurwarsa, suna Oritoke Manni da kuma birne ta.
Jami'an yan Sandan a Jihar Ogun sun yi nasarar damke wani malami mai suna, Odugbesan Ayodele, bisa zargin garkuwa da dalibinsa mai shekara 8don neman fansa.
Babban Sufeton 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu ya ce rundunar na bukatar akalla biliyan 24 da miliyan 800 duk shekara domin zuba mai a ababen hawansu.
An sanya dokar ta baci a garin Daudu da ke karamar hukumar Guma na jihar Benue bisa zargin wasu mutane da ake yi da satar al’aurar mutane wanda ya yawaita.
Wata bakuwar cuta da ta kunno kai a garin Okpeilo-Otukpa, karamar hukumar Ogbadilo da ke jihar Benue ta kashe akalla mutane goma sha bakwai cikin yan kwanaki.
Kwamishinan lafiya na jihar Binuwai, Dakta Emmanuel Ikwulono, ya rasu a yau Laraba, 11 ga watan Nuwamba sakamakon matsala da aka samu bayan yi masa tiyata.
Wata kotun majistare na Osun da ke zama a Oshogbo ta jefa wasu mata biyu a gidan gyara hali na Ilesha bisa zargin yunkurin kashe Gwamna Adegboyega Oyetola.
A yau Laraba, 11 ga watan Nuwamba, an kai harin bam a wata makabarta da ba na Musulmai ba a birnin Jidda, babbar birnin kasar Saudiyya, da dama sun jikkata.
Aisha Musa
Samu kari