Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Bashir Ahmad, ya karyata rade-radin da wasu mutane ke yi na cewa rundunar yan sandan Najeriya ta kama shahararriyar jarumar masana'antar Kannywood Rahama Sadau.
Hadaddiyar Daular Larabawa ta yi wasu kwaskwarima a dokokin shari’ar Musuluncin kasar inda ta halasta shan giya da kuma zaman dadiro don bunkasa arzikinta.
Mataimakiyar babban sakataren majalisar dinkin duniya, Amina Mohammed, ta kalubalanci mata da su karbi mulki daga hannun Shugaban kasa Muhammadu Buhari a 2023.
Ahmed zai yi aiki a matsayin Shugaban rikon kwarya har zuwa lokacin da Majalisar dattawa za ta tabbatar da sake nada Farfesa Yakubu a matsayin shugaban INEC.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa yan Najeriya shida da aka yanke wa hukuncin ta’addanci a kasar Dubai na iya daukaka kara a kotun kolin kasar idan suka so.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Zamfara, ta ce Sanata Kabiru Marafa ba dan jam’iyyar bane domin cewa tun a shekarar 2019 ta sallame shi.
Shahararren dan wasan nan kuma kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles, Ahmed Musa ya siya kasaitacciyar mota kirar Benz Vito ta miliyan 22.
Shugaban Majalisar ya bayyana Ma’aikatar Noma ta Tarayya a matsayin wadda za ta kawo sauyi a Najeriya. Ya ce ma’aikatar na da damar samar da ayyukan yi da dama.
Anwar Gargash, ya yi kira ga al’ummar Musulmi su yarda da matsayar Shugaban Faransa Macron cewa akwai bukatar Musulunci ya tafi daidai da tsarin zamantakewa.
Aisha Musa
Samu kari