Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
A ranar Asabar, 5 ga watan Disamba, ne hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta gudanar da zabuka don cike gurabe na yan majalisun jiha a fadin kasar.
Garba Shehu ya ce yaran da suka tsere daga hannun maharan sun ce yara 10 ne ke hannun yan bindigar kasa da adadin daliban da malaman makarantar suka bayyana.
Sanata Elisha Abbo ya yi bayyana cewa wasu manyan yan majalisa hudu na jam’iyyar PDP a jihar Adamawa na gab da sauya sheka zuwa APC saboda rigimar Fintiri.
Diyar kanin Aliko Dangote, Aziza Sani Dangote ta auri burin ranta, Aminu Waziri inda aka yi kasaitaccen biki wanda ya samu halartan manyan masu fada kuma aji.
Sanata Shehu Sani ya nuna cikakken goyon bayansa a kan auren da aka kulla tsakanin matashi dan Kano da amaryarsa Ba'amurkiya, ya ce Musulunci ya yarda da hakan.
Jami'an hukumar kwastam na kasar sun yi nasarar cafke wata babbar mota dankare da muggan makamai da suka hada da bindigogi kirar gida da harsasai a jihar Kebbi.
A yayinda ake rade radin fitowarsa takarar shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya hadu da tsohon sanata mai wakiltan Koi ta yamma, Dino Melaye a wajen wani taro.
A yau Lahadi, 13 ga watan Disamba mata sun yi zanga zanga kan sace daliban makarantar sakandare na gwamnati da ke Kankara, karamar hukumar Kankara ta jihar.
Dakarun sojojin Najeriya sun kashe 'yan fashi guda uku tare da kama wasu hudu a karamar hukumar Katsina-Ala ta Jihar Benue ranar Asabar, 12 ga watan Disamba.
Aisha Musa
Samu kari