Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Daruruwan dalibai da aka yi awon gaba da su daga makarantar sakandare ta kimiya da ke Kankara jihar Katsina sun dawo bayan shafe tsawon dare a cikin wani daji.
Cibiyar tsaron ta ce dakarunta na rundunar Operation Lafiya Dole sun yi nasarar kashe mayaƙa huɗu a kan titin Banki da ke Jihar Borno raN Talata, 8 ga Disamba.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya sha alwashin kare jam'iyyarsa ta PDP daga hannun masu kokarin durkusar da ita domin a cewarsa sam bai da ikon komawa APC.
Wasu yan bindiga da ake zatton masu fashi da makami ne sun harbe wani jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Fatai Aborode har lahira a jihar Oyo.
Ko shakka babu shekarar 2020 ta zo da tarin kalubale ba ma a Najeriya kadai ba hatta ga duniya gaba daya. A cikinta ne kuma Buhari ya rasa wasu aminansa na kut.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna alhini da damuwa a kan mutuwar shahararren mawallafin nan na jaridar Leadership kuma amininsan na kut, Sam Nda-Isaiah.
Yan bindigan da suka yi garkuwa da Bashir Muhammed, wani dan majalisa a majalisar dokokin jihar Taraba, sun bukaci a biya naira miliyan 150 kafin su sake shi.
Wata kyakkyawar likita yar asalin yankin arewacin Najeriya, Dakta Halima Abubakar ta je shafin zumuntar zamani na Twitter domin neman mijin da zai aure ta.
Majalisar wakilai ta tarayya ta ce gayyatar da tai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari ba wai ta shirya hakan saboda yi masa ba’a akan lamarin rashin tsaro bane.
Aisha Musa
Samu kari