Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Bayan kimanin watanni tara a kulle sakamakon yajin aikin malaman ASUU, jami'o'in BUK, UNIBEN da Uni Ilorin duk za su koma bakin aiki a wannan wata ta Janairu.
Jigon APC Abubaka Girei, ya shawarci jam’iyya mai mulki da ta baiwa Yemi Osinbajo-Babagana Zulum tikitin shugabancin kasa a 2023, cewa hakan zai sa ta nasara.
Wasu ’yan bindiga sun kai mamaya kauyen Kawaran Rafi da ke Karamar Hukumar Igabi da ke jihar Kaduna, inda suka kashe babban Limamin garin, wato Dan Liman Isah.
Wata mata mai suna Suwaiba Naziru, da 'yan bindiga suka yi garkuwa da ita a kauyen Biya ki Kwana da ke jihar Katsina ta bayyana yadda ta haihu a hannun su.
Wani dan rikon marigayi Iyan Zazzau, Alhaji Bashar Aminu ya karyata jita-jitar da ake yadawa ta cewa akwai hannun wani a mutuwar yariman Zazzau wanda ya rasu.
Alhaji Buba Galadima ya bayyana cewa a yayin kafa jam’iyyar APC, akwai yarjejeniyar mulkin karba-karba da shugabannin jam’iyyar mai mulki suka yarda da shi.
Tsohon Shugaban kasar Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan, ya bukaci al’umman kasar da su koyi darasi daga matsaloli, riba da rashin da aka yi a shekarar 2020.
Shugaba Buhari ya bayyana jimaminsa kan rasuwar manyan jagorori biyu a Masarautar Zazzau, Iyan Zazzau Alhaji Bashir Aminu da Talban Zazzau Alhaji Abubakar Pate.
Babban faston kasar Ghana, Prophet Nigel Gaisie, a sakon 2021, ya yi hasashen cewa mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo zai zama Shugaban kasar Najeriya.
Aisha Musa
Samu kari