Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Zanga-zangar EndSARS, harbin masu zanga-zangar lumana a Lekki Toll gate da kuma annobar korona sune abubuwa 3 da ba a taba tunanin afkuwarsu ba a kasar a 2020.
Shekarar 2020 ta zo da tarin kalubale a duniya musamman sakamakon annobar korona hakan ya sa mutane tsananin son ganin 2021 ya shigo ko za a samu sassauci.
Yayinda shekarar 2020 ta zo karshe, Legit.ng ta yi amfani da wannan dama wajen zakulo wasu muhimman ayyuka da ma'aikatar sadarwa karkashin Pantami ta aiwatar.
Iyalan wani dan Najeriya da aka yankewa hukuncin kisa a kasar Saudiyya, Suleiman Olufemi sun koka a gaban gwamnati inda suka nemi ta ceto shi daga hukuncin.
Sakataren kungiyar arewa ta kasa, Emmanuel Waye, ya bayyana cewa ya yanke kauna da kokarin gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari na kawo karshen rashin tsaro.
Kamar yadda kuka sani shekarar 2020 ta zo karshe saboda haka muka yi amfani da wannan damar wajen kawo wasu muhimman nade-nade biyar da Shugaba Buhari ya soke.
Wannan zauren ya kawo bayanai dalla-dalla a kan yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya raba wa yankunan kasar mukaman siyasa bayan dawowarsa mulki na biyu.
Apostle Johnson Suleman ya aika gagarumin gargadi ga wadanda ke sukar Bishop Mathew Kukah, cewa kada su kuskura su taba shi idan ba haka ba Allah zai taba su.
Daya daga cikin ’yan Kungiyar Dattawan Arewa, Alhaji Yahaya Kwande, ya ce gazawar Gwamnatin Shugaba Buhari ce ummulhaba’isin da ya sa matsalolin tsaro a kasar.
Aisha Musa
Samu kari