Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Majalisar zartarwa ta tarayya, FEC, a ranar Laraba ta amince da kafa karin jami’o’i 20 masu zaman kansu a kasar bayan wani rubutu da Ministan Ilimi ya gabatar.
Yan bindiga sun kai hari a garin Sabuwa na karamar hukumar Sabuwa, Jihar Katsina, inda suka kashe mutane goma sha uku tare da jikkata wasu da dama a ran Talata.
Dennis Memorial Grammar School (DMGS) ta kasance makarantar sakandare mai dunbin tarihi wacce ta kwashe tsawon shekaru 96 da kafuwa tare da manyan dalibai.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmad El-rufai ya nuna gamsuwa a kan sauya sabbin shugabannin tsaron kasar da aka yi, ya ce akwai tabbacin samun nasara.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) mai mulki a jihar Zamfara ta jadadda cewa ko kadan shirya Abdulaziz Yari da Kabiru Marafa da APC tayi bai dame ta ba.
Gwamnatin tarayya ta kwamitin fadar shugaban kasa kan korona, ta gargadi yan Najeriya a kan su je su yi rigakafin annobar ko kuma su gamu da ajalinsu ta ciwo.
Rayuwar aure da dadi musamman idan mutum yayi dace da mace ta gari kuma wacce ke matukar sonsa, hakan ce ta kasance da Margaret Wanjira wacce ke son mijinta.
Duk da tarin kalubalen dan yan Najeriya kan fuskanta wajen samun bizar fita kasashen waje, akwai wasu jerin kasashe 44 da za su iya zuwa ba tare da biza ba.
Sabon shugaban ma’aikatan tsaro, CDS, Janar Lucky Irabor, ya jinjinawa dakarun rundunar sojin Najeriya da ke fagen fama a Maiduguri, babbar birnin jihar Borno.
Aisha Musa
Samu kari