Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ƙara wa'adin haɗa lambar NIN da layin waya har zuwa tsawon makonni takwas masu zuwa nan gaba, wato zuwa ranar 6 ga watan Afrilu.
Hukumar Gidajen Gyara Hali ta Najeriya ta musanta labaran da ke cewa matar shugaban yan shi'a, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ta kamu da korona a inda take tsare.
Babban faston nan na Najeriya, Paul Okikijesu na cocin Christ Apostolic Miracle Ministry ya yi gargadin cewa akwai wani makirci da ake kullawa wasu gwamnoni 5.
Magatakardan majalisar dokokin tarayyar, Ojo Amos ya bayyana cewa an dage dawowarsu zuwa ranar 9 ga watan Fabrairu saboda wani atisaya da mambobin APC za su yi.
Yan Boko Haram sun kashe sojoji tara a yayin wani aikin ceto a dajin da ke hanyar Mararaba-Udege a jihar Nasarawa a yayinda suke aikin ceto wasu da aka sace.
Sheikh Abubakar Ahmad Gumi, Shahararren malamin nan na Musulunci mazaunin Kaduna wanda ke yawon da’awa a kauyukan Fulani da ke arewa ya yi magana kan tsaro.
Kotun koli ta yi watsi da karar da iyalan Sani Abacha suka shigar inda suka nemi a mallaka masu kudin da ke asusun bankinsa na kasar waje saboda rashin inganci.
Alkalumman da hukumar dakile cututtuka masu yaduwa a Najeriya NCDC ta fitar ranar Juma’a sun nuna cewa an samu karin mutum 1,483 da suka kamu da annobar korona.
Tsawon shekaru 10 a jere, Alhaji Aliko Dangote na Najeriya shine mai kudin Afrika kamar yadda mujallar Forbes ta biloniyanfrika ta 2021 ta saki a ranar Juma’a.
Aisha Musa
Samu kari