Jami’ar Al-Qalam da wasu jami’o’i masu zaman kansu guda 98 a Nigeria

Jami’ar Al-Qalam da wasu jami’o’i masu zaman kansu guda 98 a Nigeria

Majalisar zartarwa ta tarayya a ranar Laraba, 3 ga watan Fabrairu, ta amince da sabbin jami’o’i masu zaman kansu guda 20 a yankuna daban-daban na kasar.

An yanke shawarar ne bayan Adamu Adamu, ministan ilimi ya gabatar da wani rubutu gaban majalisar.

Kafin amincewar, Najeriya na da jami’o’i masu zaman kansu guda 79. Da wannan sabon ci gaban, a yanzu kasar na da jami’o’i masu zaman kansu guda 99.

Jami’ar Al-Qalam da wasu jami’o’i masu zaman kansu guda 98 a Nigeria
Jami’ar Al-Qalam da wasu jami’o’i masu zaman kansu guda 98 a Nigeria Hoto: @Babcock_Univ, @AlfordEvents, @CUHEBRON, @BusinessDayNg
Asali: Twitter

KU KARANTA KUMA: Abun bakin ciki: Yan bindiga sun halaka mutane 13 a jihar Katsina

Ga cikakken jerin sunayen jami’o’i masu zaman kansu a Najeriya, a cewar hukumar jami’o’i ta kasa (NUC).

1. Achievers University, Owo

2. Adeleke University, Ede

3. Afe Babalola University, Ado-Ekiti

4. African University of Science & Technology, Abuja

5. Ajayi Crowther University, Ibadan

6. Al-Hikmah University, Ilorin

7. Al-Qalam University, Katsina

8. American University of Nigeria, Yola

9. Augustine University

10. Babcock University, Ilishan-Remo

11. Baze University

12. Bells University of Technology, Otta

13. Benson Idahosa University, Benin City

14. Bingham University, New Karu

15. Bowen University, Iwo

16. Caleb University, Lagos

17. Caritas University, Enugu

18. Chrisland University

19. Covenant University, Ota

20. Crawford University Igbesa

21. Crescent University

22. Edwin Clark University, Kaigbodo

23. Elizade University, Ilara-Mokin

24. Evangel University, Akaeze

25. Fountain University, Oshogbo

26. Godfrey Okoye University, Ugwuomu-Nike - Enugu state

27. Gregory University, Uturu

28. Hallmark University, Ijebi Itele, Ogun

29. Hezekiah University, Umudi

30. Igbinedion University Okada

31. Joseph Ayo Babalola University, Ikeji-Arakeji

32. Kings University, Ode Omu

KU KARANTA KUMA: DMGS: Kyawawan hotunan makarantar sakandare na Najeriya mai shekaru 96

33. Kwararafa University, Wukari

34. Landmark University, Omu-Aran

35. Lead City University, Ibadan

36. Madonna University, Okija

37. Mcpherson University, Seriki Sotayo, Ajebo

38. Micheal & Cecilia Ibru University

39. Mountain Top University

40. Nile University of Nigeria, Abuja

41. Novena University, Ogume

42. Obong University, Obong Ntak

43. Oduduwa University, Ipetumodu - Osun state

44. Pan-Atlantic University, Lagos

45. Paul University, Awka - Anambra state

46. Redeemer's University, Ede

47. Renaissance University, Enugu

48. Rhema University, Obeama-Asa - Rivers state

49. Ritman University, Ikot Ekpene, Akwa Ibom

50. Salem University, Lokoja

51. Samuel Adegboyega University, Ogwa

52. Southwestern University, Oku Owa

53. Summit University

54. Tansian University, Umunya

55. University of Mkar, Mkar

56. Veritas University, Abuja

57. Wellspring University, Evbuobanosa - Edo state

58. Wesley University. of Science & Technology, Ondo

59. Western Delta University, Oghara Delta state

60. Christopher University Mowe Prof. Friday Ndubuisi

61. Kola Daisi University Ibadan, Oyo state

62. Anchor University Ayobo, Lagos state

63. Dominican University Ibadan, Oyo state

64. Legacy University, Okija Anambra state

65. Arthur Javis University Akpoyubo, Cross river state

66. Crown Hill University Eiyenkorin, Kwara state

67. Coal City University, Enugu state

68. Clifford University Owerrinta, Abia state

69. Admiralty University, Ibusa Delta state

70. Spiritan University, Nneochi Abia state

71. Precious Cornerstone University, Oyo

72. PAMO University of Medical Sciences, Portharcourt

73. Atiba University Oyo

74. Eko University of Medical and Health Sciences Ijanikin, Lagos

75. Skyline University, Kano

76. Greenfield University, Kaduna

77. Dominion University Ibadan, Oyo state

78. Trinity University Ogun state

79. Westland University Iwo, Osun state

Sabbin jami'o'in sune:

1. Topfaith University, Mkpatak, jihar Akwa Ibom

2. Thomas Adewumi University, Oko-Irese, jihar Kwara

3. Maranathan University, Mgbidi, jihar Imo

4. Ave Maria University, Piyanko, jihar Nasarawa

5. Al-Istiqama University, Sumaila, jihar Kano

6. Mudiame University, Irrua, jihar Edo

7. Havilla University, Nde-Ikom, jihar Cross River

8. Claretian University of Nigeria, Nekede, jihar Imo

9. NOK University, Kachia, jihar Kaduna

10. Karl-Kumm University, Vom, jihar Plateau

11. James Hope University, Lagos, jihar Lagos

12. Maryam Abacha American University of Nigeria, Kano, jihar Kano

13. Capital City University, Kano, jihar Kano

14. Ahman Pategi University, Pategi, jihar Kwara

15. University of Offa, Offa, jihar Kwara

16. Mewar University, Masaka, jihar Nasarawa

17. Edusoko University, Bida, jihar Niger

18. Philomath University, Kuje, Abuja

19. Khadija University, Majia, jihar Jigawa

20. Anan University, Kwall, jihar Plateau

A wani labarin, Gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin Muhammadu Buhari ta sanar da bullo da sabon shirin ASP (Alternate School Programme).

ASP sabon shirin gwamnatin Buhari ne da zai tabbatar da bayar da ilimi kyauta ga yara marasa galihu da basa zuwa makaranta.

Shugaba Buhari ya bayyana cewa burin gwamnatinsa shine bayar da ilimi ga dukkan yaran da ke Nigeria.

Don sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng