Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Bayan kashe kudade wajen gyara, gobara ta shi a zauren majalisar dokokin jihar Katsina, lamarin da yayi sanadiyar konewar kujerar kakakin majalisar kurmus.
A bisa ga hoton rasiɗin sayen motar da Ayo Ojeniyi ya wallafa a shafin soshiyal midiya, ya nuna cewa an siya motar Beetle din a kan kudi Naira 3,908 a 1982.
Wasu ‘yan fashi da makami da yawansu ya kai 60 sun kwashi kashinsu a hannu a wani hari da suka kai sansanin sojoji da ke a garin Zazzaga, Munya, Jihar Neja.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari wani ofishin yan sanda a Adani, karamar hukumar Uzo-Uwani na jihar Enugu a ranar Laraba, 21 ga Afrilu.
Allah gwanin kyauta ya azurta wata mata yar Najeriya da haihuwar yara har guda uku a lokaci guda bayan shekaru 11 da yin aure da kuma yin barin ciki sau shida.
A yanzu haka tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, yana hannun hukumar yaki da cin hanci da rashawa, yana amsa tambayoyi kan abunda ya shafi rashawa.
Gwamna Nyesom Wike, na jihar Ribas, ya bayyana cewa ya fice daga gidan gwamnati a shirye-shiryensa na barin ofis idan wa’adin mulkinsa ya kare a shekarar 2023.
Saukin kai abu ne da ba kasafai ake samunsa ba musamman a cikin manyan masu kuɗi amma Dangote, Otedola, Jeff Bezos, Bill Gate da Musk suna da kan-kan da kai.
An dakatar da wani mamba na kungiyar yada labaran Fani-Kayode saboda ya yi amfani da shafin Twitter wajen tozarta tsohon NSA, Sambo Dasuki cewa maci amana ne.
Aisha Musa
Samu kari