Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta fitar da Harajin Cikin Gida (IGR) na jihohi 36 da Babban Birnin Tarayya Abuja (FCT) na zango na hudu na shekara ta 2020.
Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin zamani, Sheikh Isa Pantami, ya ce ba shi da wata matsala da Kiristoci, sabanin maganganun da ake yadawa a wasu rahotanni.
Sanata Abaribe, shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijai, ya ce ba lallai ne a iya gudanar da babban zaben kasar a 2023 ba duba ga matsalolin tsaron kasar.
Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na zamani, Isa Pantami, ya bayyana cewa ya sauya masu tsattsauran ra'ayi sama da dubu daya tare da koyarwar addinin Islama.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Pantami, ya ce masu adawa da tsarin hada lambobin waya da NIN ne ke yada zargin da ake masa da tsatsauran ra'ayi.
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama wasu matasa maza da mata da tsakar rana suna cin abinci yayinda ake azumin watan ramadana, ana bincike don jin dalili..
An tsinci wani sanannen fasto a yankin Nyanya-Jikwoyi da ke Abuja, Emeka Evans Unaegbu matacce a cocinsa, lamarin da ya sanya mazauna yankin cikin wani hali.
Jami'an hukumomin tsaro na Najeriya sun yi nasarar dakile wani yunkuri na fasa gidan yari da ke Ubiaja a karamar hukumar Esan, kudu maso gabashin jihar Edo.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci al’umman kasar da su yi tsammanin ci gaba daga gwamnatin sa bayan ya dawo daga jinyar da ya tafi yi a Landan, Ingila.
Aisha Musa
Samu kari