Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Malam Gambo Mohammed, ya bayyana yadda ya kwashe tsawon shekaru 21 a gidan yari, yana mai cewa rayuwa ta fi masa a kurkuku fiye da lokacin da ya samu ‘yanci.
Limamin Cocin Light of the World International Church, Fasto Joshua Arogun, ya bayyana cewa wani tsohon gwamna daga kudu ne zai gaji Shugaba Buhari a 2023.
Tsohon jakadan Amurka a Najeriya, John Campbell, ya yi martani kan lamarin Pantami, ya ce 'yancin fadin albarkacin baki da tunani na cikin tsarin kasar Amurka.
A yau Juma'a ne ake gudanar da jana'izar tsohon shugaban Chadi Idriss Deby wanda ya mutu a farkon mako saboda raunukan da ya ji lokacin fafatawa da yan tawaye.
Hadimin shugaban kasa, Femi Adesina, ya mayar da martani ga mutanen da har yanzu suke zargin cewa Shugaban kasar Buhari yana cikin yanayi na rashin lafiya.
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa a ya bayar da gudummawar naira miliyan biyu ga makarantar sakandare ta sojoji ta Bukavu da ke Kano don gina masallaci.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya yi Allah wadai da hare-haren da yan bindiga suka kai garuruwan jihar, ya yi umurnin rufe wasu kasuwanni hudu yanzu.
Fadar shugaban kasar ta ce duk da la'antar abin da Isa Pantami ya fada a baya game da ta'addanci, tana tare da shi saboda aikin da yake yi wa 'yan Najeriya.
Shugaban Amurka, Joe Biden, ya tattauna da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da sauran shugabannin duniya 39 a taron koli kan canjin yanayi wanda aka fara yau.
Aisha Musa
Samu kari