Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Babban jigon APC na kasa, Bola Tinubu, ya ce ‘yan Najeriya suna kaunar APC kuma tana da damar ci gaba da rike madafun iko a matakin tarayya har bayan 2023.
Sakamakon hauhawan rashin tsaro a jihohin su, Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, da takwaran sa na jihar Ribas, Nyesom Wike, sun sanya dokar hana kulle.
Bayan batun kafa tutar Boko Haram a wasu garuruwan Neja, sanatocin kasar sun bayyana tsoron cewa mayakan Boko Haram na iya mamaye babban birnin kasar, Abuja.
Sheikh Gumi ya sake kira ga gwamnatin Najeriya da ta yi afuwa ga ‘yan bindigar da ke yin barna a fadin arewa, cewa wadanda ya tattauna da su sun daina ta'asa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Borno a daren ranar Litinin don tattauna mafita kan matsalolin tsaro da sauran batutuwan da suka shafi kasa.
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari na fama da wani irin mawuyacin hali da ya shafi matsalolin tsaro a kasar.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai na ci gaba da yin watsi da batun tattaunawa da yan bindiga a jiharsa domin ceto daliban makarantar da aka sace.
Maalisar koli ta Musulunci NSCIA ta bayyana ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani, Isa Pantami a matsayin mutum mai son zaman lafiya da rikon amana.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kashe jami'an rundunar 'yan sanda tara ciki har da wani babban jami’in dan sanda (DPO) a karamar hukumar Sakaba ta jihar.
Aisha Musa
Samu kari