Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na Najeriya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya gudanar da sallar Idi tare da dimbin mabiyansa ranar Laraba, 12 ga Mayu.
Sabon Khalifa na darikar Tijjaniya a Najeriya, Muhammad Sanusi ya bayyana cewa babu rashin jituwa a tsakaninsa da Sheikh Dahiru Bauchi, cewa uba ne gare shi.
Jami'an yan sanda sun kama waɗanda ake zargin masu garkuwa da mutane ne a wurare daba-daban na birnin tarayya, bayan da suka samu bayanan sirri dangane da su.
Wasu 'yan bindiga sun halaka akalla jami'in dan sanda guda a yankin Runjin Sambo da ke karamar hukumar Sokoto ta Kudu a jihar Sokoto a yayinda suke bakin aiki.
Rundunar sojin kasar ta bayyana cewa dakarunta da hadin gwiwar rundunar yan sandan kasar sun yi nasarar dakile harin yan bindiga a kan wani masallacin Katsina.
Hukumar Gudanarwar Birnin Tarayya (FCTA), ta dauki matakin ne bayan zaman da Ministan ya jagoranta da Majalisar Limaman Abuja, karkashin jagorancin shugabanta.
A yanzu haka, Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana cikin ganawa da shugabannin tsaro na Najeriya a Fadar Shugaban kasa da ke a babbar birnin tarayya, Abuja.
Hotunan auren wasu masoya inda amaryar ta sanya nikabi a wajen liyafar aurensu ya haddasa cece-kuce a Twitter, abun ya birge wasu, wasu kuma sun sha mamaki.
Kamar yadda ta saba ayyukan alkhairi da jin kai, Laylah Aliyu Othman ta sake karbar rikon wani yaro da ta gani yana yawo a birnin Abuja, ta sa shi makaranta.
Aisha Musa
Samu kari