Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Daga aikin share titi, Gwamna Yahaya Bello ya yaba da kwazo da jajircewar Peter Aliyu, inda ya daukaka shi ya zama Babban Mataimakinsa na Musamman kan Tsafta.
Shahararren malamin nan mai wa’azin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa zai je fadar Aso Rock ya kwankwasa idan ‘yan fashi suka sace masa dansa.
Allah Ubangiji ya yi wa Hajiya Hafsat Bashir Imam, matar Sheikh Muhammadu Bashir Soliu, babban limamin masarautar Ilorin rasuwa a ranar Juma'a, 7 ga watan Mayu.
Tsohon mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi alhinin mutuwar tsohuwar ministar harkokin mata, Aisha Alhassan Jummai wacce aka fi sani da Mama Taraba.
Ministan shari'a, Abubakar Malami ya ce binciken da suka gudanar ya nuna musu wasu fitattun 'yan Najeriya da kuma 'yan kasuwar da ke daukar nauyin ta'addanci.
Mallam Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna, ya shawarci yan yankin kudu maso gabas da su nemi takarar shugaban kasa ta hanyar siyasa, maimakon yin barazanar.
Sanata Aisha Alhassan, tsohuwar ministan Harkokin Mata da aka fi sani da Mama Taraba ta rasu a wani asibiti a kasar waje amma a halin yanzu babu cikaken bayani.
Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta kashe wasu mambobin haramtaciyyar kungiyar nan ya Biafra 11, wadanda suka kaddamar da hari kan rundunar' yan sanda a jihar Imo.
Allah ya albarkaci kasar Najeriya da tarin matasa yan baiwa masu kwazo da ilimi, da dama daga cikinsu sun daukaka martabar kasar a gasar duniya daban-daban.
Aisha Musa
Samu kari