Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tayi tir da sauya shekar da gwamna Ben Ayade ya yi zuwa jam'iyyar All Progressives Congress, ta ce abun takaici ne.
An yi ikirarin cewa wasu da ake zargin 'yan ISWAP ne a ranar Laraba sun kashe shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, yayin wani kazamin fada a Sambisa.
Kungiyar Likitoci da Ma'aikatan Lafiya ta Najeriya (MHWUN) ta ba wa gwamna Nasir El-Rufai wa'adin awanni 48, ta nemi da ya dawo da ma'aikatan da aka sallama.
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa ya bayyana cewa mai yiwuwa ya bar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars a watan Yuni, yayinda ya jinjina wa Ali Rabiu.
Fitaccen jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya wallafa wani kyakkyawan hotonsa tare da yaransa da kuma yaran abokiyar aikinsa Hafsat Idris bayan sun kai masa ziyara.
Wasu gwamnonin jam'iyyar APC sun dira garin Calabar, jihar Cross River a yammacin ranar Laraba, 19 ga Mayu, don shawo kan Gwamna Ben Ayade ya fice daga PDP.
'Yan bindiga sun kai farmaki garin Batsari da ke Jihar Katsina a karo na farko, inda suka kashe mutum guda sannan suka kuma yi garkuwa da wasu mutane da dama.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa hare-haren da aka kai wa wasu ofisoshinta zai iya kawo cikas ga shirye-shiryen babban zaben 2023.
Shugaban majalisar dattijai, Ahmad Lawan, a ranar Laraba, 19 ga watan Mayu, ya ba da sanarwar dakatar da zaman majalisar na tsawon kwanaki bakwai masu zuwa.
Aisha Musa
Samu kari