Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya tarbi tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a filin jirgi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amshi allurar rigakafin korona na AstraZeneca/Oxford kashi na biyu a gidansa da ke fadar Shugaban kasa, Abuja a yau Asabar.
Rundunar Sojin saman Najeriya ta ce ana bincike game da hatsarin jirgin da ya kashe tsohon COAS, Ibrahim Attahiru da wasu mutane 10 a ranar Juma’a, 21 ga Mayu.
A hoton dai anga inda shugaba Buhari yake rawa da wata kyakkyawar mace, inda ya rike mata hannu a gaban mutane wanda duk yawancin mutanen dake wajen mata ne.
Jam'iyar APC ta dakatar da Hon. Muhammad Gudaji Kazaure dan majalisa mai wakiltar Roni da Guiwa da Yankwashi a majalisar dokoki ta tarayya tsawon wata shidda.
Ministan tsaro, Manjo Bashir Salihi Magashi ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya duba ra’ayin kasa sama da komai wajen zabar shugaban hafsan soji.
Hukumar Kula da Rafukan Cikin Gida ta Kasa (NIWA) ta tabbatar da gano gawarwakin fasinja 76 bayan hatsarin kwalekwalen da ya auku a karamar hukumar Ngaski.
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ziyarci Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau, domin ba shi bahasi kan rikicin shugabancin da ke faruwa a Mali.
Manjo Janar Farouq Yahaya, a ranar Juma’a 28 ga Mayu, ya fara aiki a matsayin Shugaban Sojojin Najeriya na 22, a Hedikwatar Soji da ke babbar birnin Abuja.
Aisha Musa
Samu kari