Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani gida mai daki daya a Abuja wanda kudin hayar sa ya kai N1.6 miliyan ya sa mutane suna magana kan yadda aka tsara shi inda bandaki ya fi dakin girki girma.
Mai martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman Mai Shari'a Adamu Bello mai-ritaya a matsayin sabon hakimin Kankara biyo bayan tsige tsohon hakimi.
Wani magidanci wanda ya kasance shahararren mai maganin gargajiya ya bayyana cewa babban burinsa shine ya kara auren mata zuwa 20 duk da cewa tuni yana da 12.
A yayinda shirye-shiryen babban zaben kasar na 2023 ke kara samun karfi, Donald Duke, tsohon dan takarar kujerar shugaban kasa a SDP ya koma jam’iyyar ta PDP.
Apostle Paul Okikijesu ya bukaci yan Najeriya da su dage da addu’a yayinda ya yi hasashen wasu annoba da ka iya afkuwa a tsakanin watannin Yuni da Yuli a kasar.
Gwamna Nasir El-Rufai na Kaduna, ya amince da sallamar wasu masu rike da mukaman siyasa guda 19 daga cikin shirin rage yawan ma'aikata dake gudana a jihar.
Wasu yan Najeriya sun yamutsa gashin baki a kan wani bidiyo da ke yawo wanda ya hasko dan dirama da ya wakana tsakanin Gwamna El-Rufai da kuma wani hadiminsa.
Mutumin da ya yi yunkurin kashe Limamin Masallacin Harami da ke Makkah a lokacin da yake gabatar da hudubar Sallar Juma’a ya yi ikirarin cewa shi ne Mahadi.
Wani jigo a jam’iyyar APC a jihar Kaduna, Alhaji Muhammadu Murtala ya ce bude tikitin takarar shugaban kasa na jam'iyyar ga kowa ba zai hana kudirin Tinubu ba.
Aisha Musa
Samu kari