Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar zaman majalisar ‘yan sanda a fadar Shugaban kasa da ke babbar birnin tarayya, Abuja, a yau Juma'a, 4 ga watan Yuni.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana kasar Najeriya a matsayin kasar da yanzu haka ke kwararar da daci da bakin ciki maimakon zuma da madara.
Sheikh Ahmad Gumi, shahararren malamin Musulunci, ya shawarci gwamnatin tarayya da ta yi amfani da tubabbun yan bindiga wajen yakar wadanda suka ki mika wuya.
Sanata Adeyemi yayin bayyana ra'ayinsa a zauren majalisa ya nuna damuwarsa kan matsalolin rashin tsaro da kuma talauci da yayiwa al'umma katutu a fadin kasar.
Shugaban makarantar Islamiyya ta yara da ke Tegina inda aka sace dalibai da dama, Salihu Tanko Abubakar Alhassan, ya ce 'yan bindigan sun fara dukan yaran.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun yi nasarar dakile wani yunkurin garkuwa da wani limamin katolika da yan bindiga suka yi a garin Zariya, jihar Kaduna.
Shugaban sojin kasa, Manjo Janar Farouk Yahaya, a ranar Laraba, ya ce sojojin kasa kadai a cikin rundunar soji ba za su iya shawo kan matsalar tsaro a kasar ba.
Gwamnatin Gombe ta amince da nadin Alhaji Mu’azu Muhammad Kwairanga, Dan Majen Funakaye a matsayin sabon Sarkin Funakaye makonni bayan rasuwar tsohon sarki.
Kungiyar gwamnonin kudu maso gabas ta yi Allah wadai da kisan Ahmed Gulak, jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sannan ta nemi a kama masu laifin.
Aisha Musa
Samu kari