Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni sun kawo cewa har yanzu mazauna garin Gauraka na jihar Neja, basa kwana a cikin gidajensu saboda tsoron sace su yayin da wasu suka yi kaura gaba daya.
Majalisar dattijai a ranar Talata, ta yi alhinin mutuwar Babban Hafsan Sojojin kasar, Laftanar Janar Ibrahim Attahiru da Ahmed Gulak inda tayi shiru na minti 1.
Babban lauyan kasar, Femi Falana ya fadawa ‘yan majalisar dokokin jihar Lagas cewa akwai bukatar a wadata talakawa domin a tabbatar da zaman lafiya a kasar.
Jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ta yi zargin cewa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da shugabanninta ke da alhakin kisan hmed Gulak.
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas ya ce matsayar takwaransa Gwamna Hope Uzodinma na cewa kisan siyasa ne yana nuna kamar ya san wadanda suka kashe Ahmed Gulak.
Gwamnonin arewa sun yi gagarumin gargadi ga yan Najeriya a kan siyasantar da kisan Ahmed Gulak wanda yan bindiga suka yi a Imo, cewa hakan na iya kawo rikici.
Mohammed, dan Ahmed Gulak, tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya ce marigayin ya sa masa albarka da ya kira shi ana gobe za a kashe shi.
Haramtaciyyar kungiyar nan ta IPOB ta umarci mazauna yankunan da su kasance a gida daga yau Litinin don bikin cika shekara 54 da gama yaƙin basasarar Biafra.
Wani abun fashewa ya tashi a wasu sassa na kasuwar mile 3 a karamar hukumar Port Harcourt, jihar Ribas inda mutane da dama suka jikkata, yan kasuwa sun tsere.
Aisha Musa
Samu kari