Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
A cikin bidiyon, an gano shugaban kasar Amurka, Joe Biden tare da matarsa Jill Biden suna tseren tuka keke cike da karfi da kuzari duk da yawan shekarunsu.
Yan sa'o'i bayan mutuwar babban fasto, TB Joshuwa, wani faston Reverend Stephen Akinola, babban jagoran cocin Redemption Ministries Worldwide ya sake mutuwa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi watsi da fastocin yakin neman zaben shugaban kasa da suka hada shi da tsohon gwamnan CBN, Charles Soludo.
An gano ma'aikatan filin jirgin sama a cikin wani bidiyo dauke da shebur suna kwakulo laka yayinda wani jirgi zame ya kuma makale a yayin da yake shirin tashi.
Ministan sharia, Abubakar Malami, a ranar Asabar, 5 ga watan Yuni, ya yi umurnin gurfanar da wadanda suka karya umarnin Gwamnatin Tarayya na dakatar da Twitter.
Ibrahim Dan Maliki, wanda ya sayi abun hawansa shekaru 40 da suka gabata ya nuna matukar kaunarsa ga keken kuma ya ce zai hau shi har sai mutuwa ta raba su.
Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kebbi ta ce wasu‘ yan bindiga sun kashe mutane 66 a wasu garuruwa takwas na karamar hukumar Danko-Wasagu da ke jihar ta Kebbi.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya roki gwamnatin tarayya da ta janye dakatar da ayyukan Twitter a Najeriya domin a cewarsa manhajar na da matukar tasiri.
Ismail Ganiya ya yi ado da shadda tare da sanya tabarau mai duhu yayin da abokan sa ke take masa baya cikin shiga makamancin nasa a bikin zagayowar haihuwarsa.
Aisha Musa
Samu kari